Ilimin Musulunci, na nufin koyon ko koyar da addinin Musulunci. Hakan za'a iya bayyana shi ta hanyoyin a mahanga guda biyu:[1]

  • Jami ar Musulunci
    Daga mahangar Hangen Zaman duniya, Ilimin koyon musulunci na nufin cibiya ce ta bincike wadda subject din shine musulunci amatsayin addini da civilization.
Ilimin Musulunci
interdisciplinary science (en) Fassara, academic discipline (en) Fassara, specialty (en) Fassara, academic major (en) Fassara da field of study (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na oriental studies (en) Fassara
Gudanarwan Islamicist (en) Fassara
inda ake koyan ilimin addini Musulunci
  • Daga mahanga ta addinin Musulunci, Ilimin addinin Musulunci ita Kalmar umbrella term na kimiyyar addini ('Ulum al-din) wanda Ulama'u keyi.

Manazarta

gyara sashe
  1. cite book|author=Clinton Bennett|url=https://books.google.com/books?id=pHweBQAAQBAJ&lpg=PP1&hl=de&pg=PA2%7Ctitle=The Bloomsbury Companion to Islamic Studies|date=2012|page=2|publisher=Bloomsbury Academic |isbn=978-1441127884