Kimiyar al'umma, abinda ake da Sociology a takaice a yaren Turanci. Wannan wani fanni ne na kimiyyar ɗan adam wanda ke mai da hankali akan, halayyar zamantakewar ɗan adam, hulɗar zamantakewa, da al'amuran al'ada da ke hade da rayuwar yau da kullum[1]. Ana ɗauka shi a matsayin wani ɓangare na ilimin zamantakewa na ɗan adam, ilimin zamantakewa yana amfani da hanyoyi daban-daban na bincike mai zurfi da bincike mai mahimmanci[2],  don haɓaka ilimin zamantakewa da canjin zamantakewa[2].

kimiyar al'umma
academic discipline (en) Fassara da academic major (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Kimiyyar zamantakewa
Karatun ta history of sociology (en) Fassara, sociology of sociology (en) Fassara da philosophy of sociology (en) Fassara
Tarihin maudu'i history of sociology (en) Fassara da timeline of sociology (en) Fassara
Gudanarwan sociologist (en) Fassara da sociology professor (en) Fassara
ACM Classification Code (2012) (en) Fassara 10010461
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta.

gyara sashe
  1. "sociology". Retrieved 20 April 2020
  2. 2.0 2.1 Ashley, David; Orenstein, David M. (2005). Sociological Theory: Classical Statements (6th ed.). Boston: Pearson Education