Jami'ar Augustine, Ilara
Jami'ar Katolika mai zaman kanta a Ilara, jihar Legas, Najeriya
6°35′03″N 3°59′00″E / 6.5841°N 3.9834°E
Jami'ar Augustine, Ilara | |
---|---|
Pro Scientia et Moribus (For Learning And Character) | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Augustine University Ilara-Epe |
Iri | jami'a mai zaman kanta |
Ƙasa | Najeriya |
Harshen amfani | Turanci |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2015 |
augustineuniversity.edu.ng |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
6°35′03″N 3°59′00″E / 6.5841°N 3.9834°E
Jami'ar Augustine, Ilara wacce aka fi sani da AUI jami'ar Katolika ce mai zaman kanta da ke Ilara, wani gari a karamar hukumar Epe a jihar Legas Kudu maso yammacin Najeriya. Jami’ar wadda gwamnatin tarayyar Najeriya ta amince da ita a ranar 25 ga watan Fabrairun 2015 ta hannun hukumar jami’o’in ta kasa tana ba da kwasa-kwasai a matakin digiri na farko da na gaba.