Isaac Success (an haife shi a shekara ta 1996) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2017.

Simpleicons Interface user-outline.svg Isaac Success
Rayuwa
Haihuwa Benin City, 7 ga Janairu, 1996 (26 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Udinese Calcio (en) Fassara-
Flag of Nigeria.svg  Nigeria national under-17 football team (en) Fassara2013-201377
Granada CF (en) Fassara2014-20164911
Flag of Nigeria.svg  Nigeria national under-20 football team (en) Fassara2015-
Watford F.C. (en) Fassara2016-
Watford F.C. (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 11
Nauyi 86 kg
Tsayi 186 cm
Kyaututtuka