Idrissa Gueye (an haife shi a shekarar 1989) a birnin Dakar, na ƙasar Senegal. ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal ne. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Senegal daga shekara ta 2011.

Idrissa Gueye
Rayuwa
Cikakken suna Idrissa Gana Gueye
Haihuwa Dakar, 26 Satumba 1989 (34 shekaru)
ƙasa Senegal
Harshen uwa Faransanci
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Everton F.C. (en) Fassara-
Diambars (en) Fassara2007-2008
Lille OSC (en) Fassara2008-2010
Lille OSC (en) Fassara2010-20151345
  Senegal national association football team (en) Fassara2011-
  Senegal national under-23 football team (en) Fassara2012-201210
Aston Villa F.C. (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 8
Nauyi 64 kg
Tsayi 174 cm

Hotuna gyara sashe

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe