Idriss Miskine (an haife shi a ranar 15 ga watan Maris na shekarar 1948 - ya rasu a ranar 7 ga watan Janairun shekarata 1984) ɗan siyasan Chadi ne kuma ɗan diflomasiyya a ƙarƙashin Shugabannin Félix Malloum da Hissène Habré.

Idriss Miskine
Minister of Foreign Affairs (en) Fassara

ga Yuni, 1982 - ga Janairu, 1984
Acyl Ahmat
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Maris, 1948
ƙasa Cadi
Ƙabila Hadjarai peoples (en) Fassara
Mutuwa 7 ga Janairu, 1984
Karatu
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya
takadda game da idriss

Miskine, ya fito ne daga ƙabilar Hadjarai, ya kasance Ministan Sufuri, Wasiku, da Sadarwa a karkashin Shugaba Malloum har zuwa lokacin da ya shiga kungiyar Habre ta adawa ta Sojojin Arewa (FAN) a 1979. Bayan da FAN ta kame N'Djamena babban birnin ƙasar a watan Yunin 1982, Miskine ya zama Ministan Harkokin Waje. Ya mutu a watan Janairun shekarar 1984 jim kadan kafin a fara tattaunawar sulhu a Addis Ababa .

Manazarta

gyara sashe
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}