Félix Malloum
Dan siyasan ƙasar Chadi ne da ya taba rike mukamin shugaba da kuma Firayim Ministan Chadi
Felix Malloum ko Felix Malloum Ngakoutou Bey-Ndi ( Larabci: فليكس معلوم Filiks Mʿalūm ; an haife shi a ranar 10 ga watan Satumban shekarar 1932 – ya rasu 12 ga watan Yunin shekarar 2009) ɗan siyasan ƙasar Chadi ne, wanda ya yi aiki a matsayin Shugaba da Firayim Minista na Chadi daga shekarar 1975 zuwa 1978.
Félix Malloum | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Sarh, 10 Satumba 1932 | ||
ƙasa | Cadi | ||
Mutuwa | Neuilly-sur-Seine (en) , 12 ga Yuni, 2009 | ||
Yanayin mutuwa | (Gazawar zuciya) | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Larabci Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da soja | ||
Digiri | Janar | ||
Imani | |||
Addini | Katolika | ||
Jam'iyar siyasa | Chadian Progressive Party (en) |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheKaratu
gyara sasheIyali
gyara sasheSiyasa da Shugabanci
gyara sasheManazarta
gyara sashe
- Nazarin Kasa, Chadi
- Tchadien.com (in French)
Political offices | ||
---|---|---|
Magabata {{{before}}} |
{{{title}}} | Magaji {{{after}}} |