Addis Abeba
Addis Ababa ko Addis Ababa birni ne, da ke a ƙasar Ethiopia. Shi ne babban birnin ƙasar Ethiopia. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 4,567,857 (miliyan huɗu da dubu dari biyar da sittin da bakwai da dari takwas da hamsin da bakwai). An gina birnin Addis Ababa a shekara ta 1886.
Addis Abeba | |||||
---|---|---|---|---|---|
አዲስ አበባ (am) Finfinne (om) Tungga (wal) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Habasha | ||||
Babban birnin |
Habasha (1991–)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 5,228,000 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 9,920.49 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 526.99 km² | ||||
Altitude (en) | 2,355 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Oromia Region (en)
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1886 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Adanech Abebe (en) (28 Satumba 2021) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 11 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | ET-AA | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | cityaddisababa.gov.et… |
Hotuna
gyara sashe-
Adidas
-
Adidas Abeba
-
Taswira
-
Adidas Abeba
-
Birnin an dauki hoton daga Sama
-
Budurwa daga birnin
-
Ire-iren Abinci na birnin
-
Lokacin damuna, wata mata na amfani da Lema a birnin
-
Yara, Adidas Abeba
-
Kotun koli, Adidas Abeba