Makiyayi
Makiyayi shine wanda yake sana'ar kiwo wanda yake kula da garken shanu ko garken dabbobin gida, yawanci a wurin kiwo.Yana da alaƙa musamman da makiyaya ko kuma abinda ya shafi har gona, ko tare da kiwo na gama gari. galibin makiyaya Fulani ne kum suna kiyon dabbobin su ko ta hanyar tashi da su zuwa wani garin ko kuma su zauna a inda suke don kiyaya dabbobin su.Ana yin aikin sau da yawa ko dai da ƙafa ko kuma a ɗaura shi .
Makiyayi | |
---|---|
sana'a | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Manoma, peasant (en) da rancher (en) |
Wurin aiki | pasture (en) |
Field of this occupation (en) | herding (en) |
Present in work (en) | annunciation to the shepherds (en) |
Yadda ake kira namiji | пастух da piemuo |
Ya danganta da nau'in dabbar da ake kiwo, ana kiran makiyaya da sunaye da sunaye daban-daban da harshen turanci ko Hausa, misali, makiyayin shanu ana ce masa (mai shanu), hajka sauran dabbobin irin su Tumaki da Awaki. ana kiransu bda turanci kamar haka: Makiyayin Shanu (cowboy), awaki (goatherd) sai Tumaki (shepherd).
Misali
gyara sashe- Makiyayin ya tafi kudu kiwon shanaye.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.