Hassan Muhammed Gusau
Hassan Muhammad Gusau, ko kuma Hassan Nasiha (an haife shi a ranar 12 ga watan Disambar shekara ta 1960) shine mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Nigeria, wanda zai karbi mulki a shekarar 2019. Dan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ne, ya fice daga PDP zuwa APC bayan gwamnan jihar da wasu jami’an diflomasiyya.
Hassan Muhammed Gusau | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
23 ga Faburairu, 2022 - 29 Mayu 2023
29 Mayu 2019 - 23 ga Faburairu, 2022 District: Zamfara Central
29 Mayu 2007 - Mayu 2011 ← Saidu Dansadau - Kabir Garba Marafa → | |||||||
Rayuwa | |||||||
Cikakken suna | Hassan Muhammad Gusau | ||||||
Haihuwa | Jihar Zamfara, 12 Disamba 1960 (63 shekaru) | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Karatu | |||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa |
Peoples Democratic Party All Progressives Congress |
Gwamna Bello Matawalle[permanent dead link] ne ya nada shi mataimakin gwamnan jihar Zamfara Archived 2022-02-23 at the Wayback Machine bayan da majalisar dokokin jihar Zamfara ta tsige Barista Mahdi Gusau Archived 2022-02-23 at the Wayback Machine a ranar 23 ga Fabrairun shekara ta, 2022.[1][2]
Ilimi
gyara sasheGusau ya samu Diploma a Nursing & Midwifery. Ya rike mukamin kwamishinan lafiya, kasuwanci, muhalli, albarkatun ruwa, filaye da gidaje, kananan hukumomi da masarautun jihar Zamfara (1999-2007).
Bayan an zabe shi a Majalisar Dattawa a 2007 a Majalisar Kasa ta 6, an nada shi a kwamitocin Kimiyya & Fasaha, Asusun Jama'a, Sufuri na Ruwa, Lafiya, Gas da Aiki, Ma'aikata & Samfura. Kuma a Majalisar Dokoki ta Kasa ta 9 2019 shi ne Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan Ecology da sauyin yanayi.
Manazarta
gyara sashe- ↑ editing (2022-02-23). "Zamfara House Of Assembly Confirms Hassan As New Deputy Governor". Sahara Reporters. Retrieved 2022-03-12.
- ↑ "Sen. Hassan M. Gusau (jarman gusau)". National Assembly of Nigeria. Archived from the original on 2016-03-03. Retrieved 2010-06-06.