Hashim Abdallah

Marubucin Hausa

Hashim Abdallah (shekarar haihuwa; 5 ga watan Janairu 1981) Ɗan Najeriya ne marubucin harshen Hausa da Turanci, mai fassara, malami, mawallafi kuma mai aikin ta'alifi. Ya kasance haifaffen garin Malam Madori dake Jihar Jigawa, Najeriya. [1]

Hashim Abdallah
Rayuwa
Haihuwa Malam Madori, 5 Oktoba 1981 (42 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Bayero
Matakin karatu Bachelor of Arts (en) Fassara
Harsuna Hausa
Fillanci
Turanci
Larabci
Sana'a
Sana'a marubuci da Malami

Manazarta gyara sashe