Haruna Ilerika

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Haruna Ilerika (Haihuwa:1949 - Rasuwa: 2008) shi ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Najeriya ne. Ya buga ma Ƙungiyar ƙwallon Ƙafar Ƙasar Nijeriya wasa daga shekarar 1971 zuwa shekarar 1976.

Haruna Ilerika
Rayuwa
Haihuwa Epe, 27 Oktoba 1949
ƙasa Najeriya
Mutuwa 4 Disamba 2008
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya1971-1976
Stationery Stores F.C. (en) Fassara1971-1976
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Imani
Addini Musulunci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta gyara sashe