Halimatu Ayinde (an haife ta a ranar 16 ga watan Mayu, 1995) ta kasance ƴar Najeriya ce, wacce take buga tsakiya a kulub din Eskilstuna United, da kuma ƙungiyar Nigeria women's national football team. Kafin nan ta buga wasa ma Western New York Flash dake ƙasar Tarayyar Amurka, da kuma kulub din Delta Queens a Najeriya.

Halimatu Ayinde
Rayuwa
Haihuwa Jahar Kaduna, 16 Mayu 1995 (29 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Mata ta Najeriya 'yan kasa da shekaru 172010-201264
Delta Queens (en) Fassara2013-2014
  Nigeria women's national under-20 football team (en) Fassara2014-201460
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2015-
Western New York Flash (en) Fassara2015-201691
FC Minsk (mata)2016-201654
Eskilstuna United DFF (en) Fassara2017-2017
Asarums IF (en) Fassara2018-2018224
Eskilstuna United DFF (en) Fassara2019-2022500
FC Rosengård (en) Fassara2022-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.64 m

Matakin Kulub

gyara sashe

Ayinde ta shiga yarjeniyar ta farko ne da wata ƙungiya a Ƙasar Amurka wato Western New York Flash a 15 June 2015 daga ƙungiyar ta na Najeriya Delta Queens.[1] Ta buga wasan ta na farko a ƙungiyar a wani wasa da sukayi rashin nasara 1–0 da ƙungiyar Houston Dash; an musanya ta a minti 79th.[2] Bayan tayi kakan wasa daya a ƙungiyar, inda ta buga wasanni tara kacal, waɗanda biyar daga ciki da ita aka fara, sai yarjeniyar ta ya kara a 12 May 2016.[1] Ta bayyana cewa lallai tayi rashin hazaƙa a ƙungiyar a karon ta na farko a Flash, amma ta nuna ta kara himma a 2016 preseason, wanda har cin kwallo tayi tare da University of Vermont. Hakan yayi sanadiyar rashin tafiya da ita tare da ƙungiyar Nigeria women's national football team, Dan buga wasa da ƙungiyar Senegal.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "WNY Flash Waive Halimatu Ayinde". Western New York Flash. 12 May 2016. Archived from the original on 17 January 2017. Retrieved 11 November 2016.
  2. "Halimatu Ayinde Debuts for New York Flash". African Football. 28 July 2015. Archived from the original on 12 November 2016. Retrieved 11 November 2016.
  3. "Super Falcons will crush Senegal, says Halimatu Ayinde". Yahoo! News. 7 April 2016. Retrieved 11 November 2016.