Hon. Goni Bukar Lawan dan siyasar Najeriya ne kuma tsohon dan majalisar wakilai mai wakiltar Bursari/Geidam/Yunusari House of Assembly. Ya kasance kwamishinan matasa, wasanni, zamantakewa, da cigaban al'umma a majalisar ministocin gwamna Mai Mala Buni daga 2019 har zuwa rasuwarsa a 2022.[1] Ya kasance ɗan jam’iyyar All Progressive Congress (APC).

Goni Bukar
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Mutuwa Dambam, 2022
Karatu
Harsuna Turanci
Kanuri
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Ya yi hatsari ne a kan hanyarsa ta zuwa Kano daga Damaturu, inda ya rasu a babban asibitin Damban da ke jihar Bauchi a Najeriya.[2][3][4][5]

Duba kuma gyara sashe

Manazarta gyara sashe