Gideon Babalola

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Gideon Babalola (an haife shi a ranar 11 ga watan Fabrairun 1994) ɗan wasan Badminton ne na Najeriya.[1] Ya kasance cikin tawagar 'yan wasan kasar da suka lashe lambar zinare a gasar wasannin Afirka ta shekarar 2019.[2]

Gideon Babalola
Rayuwa
Haihuwa 11 ga Faburairu, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a Mai wasan badminton
Nauyi 54 kg
Tsayi 180 cm

Nasarorin da ya samu

gyara sashe

Kalubale/Series na BWF na kasa da kasa (lakabi 2, masu tsere 3)

gyara sashe

Men's single

Shekara Gasar Abokin hamayya Ci Sakamako
2013 Kenya International  </img> Subhankar Da 19–21, 19–21 </img> Mai tsere
2016 Ivory Coast International  </img> Edwin Ekir 13–21, 21–12, 10–21 </img> Mai tsere

Men's double

Shekara Gasar Abokin tarayya Abokin hamayya Ci Sakamako
2021 Benin International  </img> Habeeb Temitope Bello  </img> Daniel Steyn



 </img> Bongani von Bodenstein
21–18, 21–17 </img> Nasara

Mixed double

Shekara Gasar Abokin tarayya Abokin hamayya Ci Sakamako
2016 Ivory Coast International  </img> Uchechukwu Deborah Ukeh  </img> Tobiloba Oyewole



 </img> Xena Arisa
21–7, 21–10 </img> Nasara
2017 Ivory Coast International  </img> Uchechukwu Deborah Ukeh  </img> Enejoh Aba



 </img> Salam Orji
Walkover </img> Mai tsere
     BWF International Challenge tournament
     BWF International Series tournament
     BWF Future Series tournament

Manazarta

gyara sashe
  1. "Players: Gideon Babalola. Badminton World Federation. Retrieved 14 December 2016.
  2. "Athlete Profile: Gideon Babalola. Rabat 2019. Retrieved 28 August 2019.