Gidan Rediyon Bauchi

Tasar watsa labarai ta gidan rediyo a Nigeria

Gidan Rediyon Bauchi, na BRC gidan radiyo ne a Najeriya wanda gwamnatin jihar Bauchi ke gudanarwa kuma mallakin.gwamnatin jihar. Tashar tana kan titin Sir Ahmadu Bello ne a garin Bauchi, babban birnin jihar Bauchi. [1] Manajan Daraktan BRC na yanzu shine Alhaji Surajo Ma'aji. [2]

Gidan Rediyon Bauchi
Bayanai
Iri Rediyo, broadcaster (en) Fassara, advertising (en) Fassara, information (en) Fassara, kamfani da sadarwa
Ƙasa Najeriya
Aiki
Bangare na Jihar Bauchi
Harshen amfani Turanci da Hausa
radiobauchi.com
Gidan Rediyon Bauchi

Manazarta

gyara sashe