Rediyo dai wata akwatin sauti ce da ake sauraren labarai ko kiɗe-kiɗe ko wa'azi da dai sauran su, tun lokaci mai tsawo daya wuce ana amfani da rediyo domin sauraren labarai da wasu mahimman abubuwa, rediyo na ɗaya daga cikin hanyoyin da suka fara baiwa mutane damar sanin haƙƙoƙin su a duniya dama sanin abinda ƙasashen duniya ke ciki na yau da kullum.

dogon ƙarfen gidan rediyo
mai watsa labarai a gidan rediyo
teleskop ɗin rediyo (radio telescope)

.

Amfanin rediyoGyara

 
hotin rediyo

Rediyo na da matuƙar amfani a wajen mutane domin anan ne mutum zai rinƙa samun labaran da duniya ke ciki kai tsaye kuma labarin gaskiya ba labarin da bai da inganci ba.

Inda akafi sauraron rediyoGyara

 1. A gida
 2. A majalissun mutane
 3. A wajajen aiki
 4. A cikin mota. Da dai sauran su.

Fitattun Gidajen rediyoGyara

Akwai gidajen rediyon da ake dasu a duniya sosai ga wasu daga cikin fitattun kafafen yada labarai a duniya

 1. BBC HAUSA
 2. VOA HAUSA
 3. DW HAUSA
 4. NAGARTA REDIYO
 5. FRI HAUSA. Da dai sauran su`[1]

Duba nanGyara

 • Gidajen Rediyon Najeriya

ManazartaGyara

 1. https://www.equalaccess.org/ha/our-work/projects/radio-station-sustainability-is-key-to-countering-violent-extremism/