George Abbey

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

George Abbey (an haife shi a shekara ta 1978 a Port Harcourt) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2003 zuwa shekarar dubu biyu da bakwai 2007.

George Abbey
Rayuwa
Haihuwa Port Harcourt, 20 Oktoba 1978 (45 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Macclesfield Town F.C. (en) Fassara1999-20041001
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2003-2007180
Port Vale F.C. (en) Fassara2004-2007621
Crewe Alexandra F.C. (en) Fassara2007-2009300
Akritas Chlorakas (en) Fassara2010-201180
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 67 kg
Tsayi 175 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.