Gasar Firimiya ta Sudan ta 2008
Gasar Premier ta Sudan ta shekara ta dubu biyu da takwas 2008 ita ce bugu na 37 na gasar kwallon kafa mafi girma a Sudan . An fara gasar ne a ranar 21 ga watan Fabrairu inda Al-Ittihad (Wad Medani) ta doke Amal Atbara da ci 1-0, kuma a ranar 17 ga watan Nuwamba aka kammala gasar da ci 1-1 tsakanin Al-Hilal Omdurman da Al-Merreikh . [1] Al-Merreikh ya kasance zakara.
Gasar Firimiya ta Sudan ta 2008 | |
---|---|
season (en) | |
Bayanai | |
Sports season of league or competition (en) | Gasar Firimiya ta Sudan |
Competition class (en) | men's association football (en) |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Sudan |
Edition number (en) | 44 |
Kwanan wata | 2008 |
Mai nasara | Al-Merrikh SC |
Bayanin ƙungiyar
gyara sasheƘarshe na ƙarshe: 6 Afrilu 2009
Team | Head Coach | Venue | Capacity | City | State |
---|---|---|---|---|---|
Al-Ahli (Wad Medani) | Algazira Stadium | 15000 | Wad Madani | Al Jazirah | |
Al-Hilal (Kadougli) | Bakri Abdulgalil | Kadugli Stadium | 1000 | Kaduqli | South Kurdufan |
Al-Hilal Omdurman | Dutra | AlHilal Stadium | 45,000 | Omdurman | Khartoum |
Al-Hilal (Port Sudan) | Stade Port Sudan | 7,000 | Port Sudan | Red Sea | |
Al-Ittihad (Wad Medani) | Mahir Hamam | Stade Wad Medani | 5,000 | Wad Madani | Al Jazirah |
Al-Merreikh | Rodion Gačanin | Al Merreikh Stadium | 42,000 | Omdurman | Khartoum |
Al-Mourada | Borhan Tia | Stade de Omdurman | 14,000 | Omdurman | Khartoum |
Al-Nil Al-Hasahesa | Gamal Abdallah | Al-Hasahesa Stadium | 3,000 | Al-Hasahesa | Al Jazirah |
Amal Atbara | Stade Al-Amal Atbara | 4,000 | Atbara | River Nile | |
Hay al-Arab Port Sudan | Raeft Maki | Stade Port Sudan | 7,000 | Port Sudan | Red Sea |
Al-Khartoum | Alfateh Alnager | Khartoum Stadium | 33,500 | Khartoum | Khartoum |
Jazeerat Al-Feel | Stade Wad Medani | 5,000 | Wad Madani | Al Jazirah |
Matsayi na ƙarshe
gyara sashe
Masu jefa kwallaye
gyara sasheRank | Scorer | Team | Goals |
---|---|---|---|
1 | Haytham Tambal | Al-Merreikh | 21 |
2 | Kelechi Osunwa | Al-Hilal Omdurman | 16 |
3 | Abdelhamid Ammari | Al-Merreikh | 12 |
4 | Muhannad Eltahir | Al-Hilal Omdurman | 11 |
5 | Faisal Agab | Al-Merreikh | 10 |
6 | 3 players | 6 | |
9 | 5 players | 5 | |
14 | 4 players | 4 | |
18 | 20 players | 3 | |
38 | 21 players | 2 | |
59 | 42 players | 1 | |
Own goals | ? | ||
Total goals | ? | ||
Total games | ? | ||
Average per game | ? |
- An sabunta ta ƙarshe Nuwamba 17, 2008 .
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Sudan 2008". Rsssf.com. 2009-12-11. Retrieved 2016-08-06.