Al Neel Sports Club ( Larabci: نادي النيل الرياضي‎ ,) wanda aka fi sani da Al Neel Al-Hasahisa kungiyar kwallon kafa ta Sudan ce dake Al-Hasahisa . Sun kasance suna taka leda a matakin farko a fagen kwallon kafar Sudan kafin daga bisani su koma mataki na biyu na kwallon kafar Sudan bayan sun kare a mataki na 13 a kakar wasan 2014, gasar Premier Sudan . Filin wasan gidansu shine filin wasa na Al-Hasahisa dake cikin karamar hukumar Al-Hasahisa a jihar al Gezira . Sun damu da tasirin da dumamar yanayi zai yi a filin wasansu. Al Neel na daya daga cikin manyan kungiyoyin kwallon kafa na Sudan da suka halarci gasannin Afirka na yankin.

Al Neel SC
Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Sudan
Tarihi
Ƙirƙira 1957

Ayyukan a gasar CAF gyara sashe

  • CAF Confederation Cup : 1 bayyanar
2011 – Zagaye na Farko

Crest gyara sashe

Tawagar ta yanzu gyara sashe

This is the current squad of the team :[1]

Manazarta gyara sashe

  1. "Al Neel SC squad". Goalzz.com.