Funmi Falana yar Najeriya ce mai bin doka da oda kuma mai yakin kare hakkin mata . Ita matar Femi Falana, shahararren dan gwagwarmaya ne kuma lauya; kuma uwa ga Falz, wani ɗan wasan kwaikwayo na rikodin Nijeriya kuma ɗan wasan kwaikwayo . Funmi Falana a yanzu haka tana matsayin Daraktar tallafawa mata ta kasa da taimakon agaji (WELA), kungiya mai zaman kanta wacce ke kare hakkin mata da yara. lura da mazari akan alummaran Mata da ilimi.[1]

Funmi Falana
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Femi Falana
Yara
Karatu
Makaranta Jami'ar jahar Lagos
Jami'ar jahar Benin
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Lauya da Mai kare ƴancin ɗan'adam
falanafalana.com.ng…
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2016-05-29. Retrieved 2020-11-12.