Oluwafikayomi Oluwadamilola "Fikayo" Tomori (an Haife shi a 19 Disamba 1997) ya kasance kwararren ɗanwasan ƙwallon ƙafa ne,wanda ke buga wasa a ƙungiyar kulub din Chelsea.Ya wakilci ƙasar Canada da England a matakan wasan matasa.

Fikayo Tomori
Rayuwa
Cikakken suna Oluwafikayomi Oluwadamilola Tomori
Haihuwa Calgary, 19 Disamba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta unknown value
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  A.C. Milan-
  England national under-20 association football team (en) Fassara-
  England national under-21 association football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara
Lamban wasa 23
Nauyi 79 kg
Tsayi 185 cm
tomori in action
fikayo tomori a wasan su da Liverpool
fikayo tomori a wasan su da shieffle utd

Matakin wasa gyara sashe

Chelsea gyara sashe

2005–16: Matakin matasa gyara sashe

 
Tomorrow a cikin filin wasa

Tomori ya fara wasa a Chelsea a matakin under-8 level inda ya kai ga har zuwa matakin akademy.[1] Ya kasance daga cikin matasan Chelsea waɗanda suka lashe gasar UEFA Youth League har sau biyu a jere kuma da lashe FA Youth Cup a 2015 da 2016.[1]

A 11 Mayu 2016, Tomori an sanya shi a cikin yan wasan na benci na Kulub din Chelsea tare da abokin wasansa, kamar Tammy Abraham da Kasey Palmer, a wasan da Chelsea ta buga 1–1 da Liverpool. Duk da haka, bai sami damar buga wasa na biyu ba a Anfield.[2] A 15 Mayu 2016, A wasan Chelsea na karshen kakar 2015/16, Tomori ya samu daman buga wasa da sukayi 1–1 da Premier League champions Leicester City, inda ya canji Branislav Ivanović a minti na 60th.[3] Tomori ya samu shiga cikin waɗanda suka je ƙasar Tarayyar Amurka dan yin wasannin gabanin kaka, amma bai samu ya buga wasa ko ɗaya ba Tamuri ya koma kungiyan AC Milan a matsayin aro inda har yanzu Yana buga Wasa a chan.[4] A 1 Augusta 2016, Tomori ya sanya hannu a kwantaragi na shekara huɗu a 2016–17.[5] A 12 Augusta 2016, Tomori ya sanya riga lamba 33 gabanin fara kakar shekarar wanda canji ne daga 43 da ya fara sawa da farko.[6]

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 "Fikayo Tomori". TheChels.info.
  2. "Liverpool 1–1 Chelsea". BBC Sport. 11 May 2016.
  3. "Chelsea 1–1 Leicester City". BBC Sport. 15 May 2016.
  4. "Summary: International Champions Cup". Retrieved 15 September 2016.
  5. "Tomori new deal on tour". Chelsea F.C. 1 August 2016. Retrieved 1 August 2016.
  6. "Squad list announced". Chelsea F.C. Retrieved 12 August 2015.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.