Kevin Oghenetega Tamaraebi Bakumo-Abraham (an haife shi 2 Oktoba 1997), anfi sanin sa da Tammy Abraham, shi ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne, wanda ke buga wa ƙungiyar wasan ƙasar ingila amatsayin mai wasan gaba striker da kuma ƙungiyar Kulub ta Chelsea.

Tammy Abraham
Rayuwa
Cikakken suna Kevin Oghenetega Tamaraebi Bakumo-Abraham
Haihuwa Camberwell (en) Fassara, 2 Oktoba 1997 (27 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Pimlico Academy (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  England national under-18 association football team (en) Fassara2014-201552
  England national under-19 association football team (en) Fassara2015-2016145
  England national under-21 association football team (en) Fassara2016-2019259
  Chelsea F.C.2016-20215821
Bristol City F.C. (en) Fassara2016-20174123
Swansea City A.F.C. (en) Fassara2017-2018315
  England men's national association football team (en) Fassara2017-unknown value
Aston Villa F.C. (en) Fassara2018-20193725
  A.C. Milan2024-unknown value
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 82 kg
Tsayi 190 cm
Tammy Abraham a Yayin training
Tammy Abraham Yayin bugo kwana a cikin wasa
Tammy Abraham a kungiyar chelsea a shekarar 2016
Tammy Abraham yana murnar cin kwallo
Tammy Abraham da rigar ƙasar England, ƙasar sa
rafari ya tausayawa Tammy Abraham Yayin da yaji ciwo
Tammy Abraham Yayin da yan jarida ke ɗaukar shi hoto
Tammy Abraham wajen cin kwallo
Tammy Abraham da vigil a Yayin kara wassu da Liverpool

Tammy yayayyan akademi ɗin Chelsea ne, Abraham ya fara buga wasansa na kwararru ne a 2016 sannan yaje aro a kulub ɗin Bristol City. Anan ne, ya samu cigaba da nasarori da dama, inda aka bayyana shi amatsayin, "Young Player of the Season" wato Gwarzon ɗan'wasa Matashi na shekara da kuma kyautar wanda yafi cin ƙwallaye, haka yazamar dashi ɗan wasan daya fara samun irin wannan nasara acikin shekara ɗaya. Ya kuma ƙara zuwa wani aro a ƙungiyar Swansea City sai dai ƙungiyar bata jima ba, ta koma baya, in da fit a daga fafatawa a gasar Premier League. Ya koma Aston Villa a shekarar 2018 inda ya zama ɗanwasa na farko tun 1977 daya ci adadin ƙwallaye 25 acikin kakan wasa ɗaya ma ƙungiyar.

Abraham ya wakilci ƙasar under-18 level, inda ya kasance daga cikin yan'wasan 2017 UEFA European Under-21 Championship a ƙasar Poland. Ya fara buga wasan sa na kwararru a ƙasar a watan Nuwanban shekara ta 2017.

Manazarta

gyara sashe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.