Femi Odugbemi (an haife shi a shekara ta 1963) shi ne ɗan fim na Nijeriya, marubucin allo, mai daukar hoto, darakta, furodusa kuma mai ɗaukar hoto.

Femi Odugbemi
Rayuwa
Cikakken suna Femi Odugbemi
Haihuwa jahar Lagos, 1963 (60/61 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Montana State University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Yarbanci
Sana'a
Sana'a marubin wasannin kwaykwayo, darakta, mai daukar hoto, mai tsara fim da Mai daukar hotor shirin fim
Muhimman ayyuka Tinsel (TV series)
Abobaku
Bariga Boys
Kyaututtuka
Imani
Addini Kiristanci
IMDb nm2424467
zuri24media.com
Femi Odugbemi

An haifi Odugbemi a jihar Lagos, kudu maso yammacin Najeriya.

 
Femi Odugbemi

Ya halarci Jami'ar Jihar ta Montana inda ya karanci harkar fim da samar da talabijin. Bayan ya kammala, ya yi aiki na ɗan lokaci a Hukumar Talabijin ta Nijeriya sannan daga baya ya zama furodusa a furodusa a Lintas Advertising da McCann-Erickson. A shekarar 2002, ya zama Shugaban Kungiyar Masu Shirya shirin Talabijin Masu Zaman Kansu ta Nijeriya, kuma wa’adin sa ya ƙare a 2006. Ya Femi memba na Kwamitin Shawara na Makarantar Aikin Sadarwa, Jami'ar Pan-Afirka.

Manazarta

gyara sashe

https://archive.is/20150412200838/http://www.tribune.com.ng/arts-culture/item/33287-making-documentary-films-relevant-in-a-digital-age/33287-making-documentary-films-relevant-in-a-digital-age