Abobaku
Abobaku ɗan gajeren fim ne na 2010 wanda Femi Odugbemi ya rubuta kuma ya shirya kuma Niji Akanni ya ba da umarni.[1] Fim ɗin ya lashe kyautar Gajerun Fina-Finai mafi fice a wajen bikin fina-finan Zuma da aka gudanar a shekarar 2010 da kuma Kyauta mafi kyau a bikin bayar da lambar yabo ta 6th Africa Movie Academy Awards wanda aka gudanar a ranar 10 ga Afrilun 2010 a Cibiyar Al'adu ta Gloryland da ke Yenagoa, Jihar Bayelsa, Najeriya.[2][3]
Abobaku | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2010 |
Ƙasar asali | Najeriya |
Characteristics | |
Direction and screenplay | |
Darekta | Niji Akanni |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Abobaku! - The Nation". thenationonlineng.net. Retrieved 2015-04-12.
- ↑ "AMAA 2010: 280 films entered, as Ghana hosts nomination party - Vanguard News". vanguardngr.com. 7 March 2010. Retrieved 2015-04-12.
- ↑ Krings, M.; Okome, O. (2013). Global Nollywood: The Transnational Dimensions of an African Video Film Industry. Indiana University Press. p. 44. ISBN 9780253009425. Retrieved 2015-04-12.