Ezenwa Francis Onyewuchi

Yan siyasa

Onyewuchi Francis Ezenwa // i (an haife shi a shekarar 1968) shi ne sanata wanda ke wakiltar gundumar Imo ta gabas a majalisar dokoki ta 9 kuma tsohon memba na Majalisar Wakilai ta Tarayyar Najeriya.[1] Ya wakilci Owerri-Municipal/Owerri - Arewa/Yammaci ta tarayyar a Imo ƙarƙashin Inuwar Jam'iyyar PDP a Majalisar Wakilai ta Tarayyar Najeriya.

Ezenwa Francis Onyewuchi
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

13 ga Yuni, 2023 -
District: Imo East
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

ga Yuni, 2022 - 11 ga Yuni, 2023
District: Imo East
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - ga Yuni, 2022
District: Imo East
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019
District: Imo East
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

ga Yuni, 2011 - 4 ga Yuni, 2015
District: Owerri Municipal/Owerri North/Owerri West
Rayuwa
Cikakken suna Ezenwa Francis Onyewuchi
Haihuwa Imo, 1968 (55/56 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Najeriya, Nsukka
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Grand Alliance
Peoples Democratic Party

Kyaututtuka da girmamawa

gyara sashe
  • Kyautar legasi ta NUJ [2]

Manazarta

gyara sashe
  1. Assembly, Nigerian National. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria in the 7th and 8th assembly". www.nassnig.org (in Turanci). Retrieved 2018-01-02.
  2. "Home".