Emmanuel Yisa Orker-Jev
Emmanuel Yisa Orker-Jev ɗan siyasar Najeriya ne kuma ɗan jam'iyyar PDP. Ya doke George Akume a zaɓen 2019 na Sanata mai wakiltar mazaɓar Benue ta Arewa maso Yamma inda ya samu ƙuri'u 157,726 inda Akume ya samu 115,422. Jimillar ƙuri'u masu inganci da aka kaɗa sun kai 287,028.
Emmanuel Yisa Orker-Jev | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
ga Yuni, 2019 - District: Benue North-West
9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 District: Buruku
6 ga Yuni, 2011 - 6 ga Yuni, 2015 District: Buruku
5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011 District: Buruku | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Cikakken suna | Emmanuel Yisa Orker-Jev | ||||||||
Haihuwa | Benue, 15 ga Afirilu, 1963 (61 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||
Karatu | |||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Imani | |||||||||
Jam'iyar siyasa |
Peoples Democratic Party All Progressives Congress |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Fage
gyara sasheOrker-Jev ya fito daga jihar Benue kuma ya halarci makarantar firamare ta NKST daga shekarar 1970 zuwa 1976 sannan ya wuce makarantar sakandare ta Bristow don samun takardar shaidar kammala karatunsa ta yammacin Afirka (WASC). Ya wuce Jami'ar Jos a shekarar 1985 don karantar Shari'a, ya kammala a cikin shekarar 1988 kafin ya wuce Makarantar Shari'a ta Najeriya kuma aka kira shi zuwa mashawarcin Najeriya a shekara ta 1989.