Gundumar Sanatan Benuwe ta Arewa maso Yamma

majalisar dattawa a Najeriya

Gundumar Sanata ta Arewa maso Yamma shine yanki na biyu (zone B) a Jihar Benuwai [1][2] Gundumar sanata tana da kananan hukumomi bakwai wadanda suka hada da Buruku, Gboko, Tarka, Guma, Makurdi, Gwer da Gwer ta yamma. Akwai mazabu 90 da kada kuri'a guda 1,286 na zaɓe a zaben da aka gudanar a shekarar 2019. Sanatan dake wakiltar gundumar shine Titus Zam na jam'iyyar APC.[3]

Benue North-West
senatorial district of Nigeria (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaBenue

Jerin sanatoci da suka wakilci Gundumar Benue ta Arewa maso Yamma

gyara sashe
Sanata Jam'iyyar Shekara ta Majalisa ta
Iyorchia Ayu 1992 - 1993 3
Joseph Waku 1999 - 2003 4
Joshua Adagba PDP 2003 - 2005 5
Fred Orti PDP 2005 - 2007 5
George Akume PDP, APC 2007 - 2019 6, 7, 8
Emmanuel Orker-Jev PDP 2019–2023 9
Titus Zam Dukkanin Majalisa Masu Ci gaba 2023-ya zuwa yanzu 10

Manazarta

gyara sashe
  1. "Observer group wants elections cancelled in Benue North West". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2020-05-16.
  2. Njoku, Ime (2019-02-26). "2019 Elections: PDP wins Benue Northwest Senatorial elections". Voice of Nigeria (in Turanci). Retrieved 2020-05-16.[permanent dead link]
  3. "Benue North-West: Again Sen. Orker Jev defeats Akume at Appeal Court". The Sun Nigeria (in Turanci). 2019-11-08. Retrieved 2020-05-16.