Ebrahim Seedat (An haife shi a ranar 18 ga watan Yuni shekara ta 1993)[1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke buga wasa a matsayin mai tsaron baya[2] kuma ɗan tsakiya ga TS Galaxy a gasar ƙwallon ƙafa ta Premier .[3]

Ebrahim Seedat
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 18 ga Yuni, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
K.S.C. Lokeren Oost-Vlaanderen (en) Fassara2011-201200
Bidvest Wits FC2012-2014110
Degerfors IF (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Rayuwar farko da ta sirri

gyara sashe

Seedat ya fito ne daga Athlone a Cape Town. [4]

Manazarta

gyara sashe
  1. Kader, Shaistah (14 July 2016). "Cape Town City Sign Seedat". Soccer Laduma. Archived from the original on 11 May 2019. Retrieved 10 May 2019.
  2. "Wolf Gxng Records (@wolfgxngrecords)". Twitter (in Turanci). Retrieved 2022-07-07.
  3. "Press Release: 2 ASD Players sign for Belgian club KSC Lokeren". africansoccerdevelopments.com. Archived from the original on 2013-01-16.
  4. "Press Release: 2 ASD Players sign for Belgian club KSC Lokeren". africansoccerdevelopments.com. Archived from the original on 2013-01-16.