Drastamat Kanayan
Janar Drastamat Kanayan (an haife shi ranar 31 ga watan Mayu, shekarar 1884 - ya mutu a ranar 8 ga watan Maris, shekarar 1956) ɗan siyasan kasar Armenia ne, mai son kawo sauyi, kuma janar . Shi ne kwamandan Armenia Legion na Wehrmacht, sojojin Nazi na kasar Jamus da kuma wani ɓangare na ƙungiyar kwatar 'yancin Armeniya .
Drastamat Kanayan | |||
---|---|---|---|
24 Nuwamba, 1920 - 2 Disamba 1920 ← Ruben Ter-Minasian (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Iğdır (en) , 1 Mayu 1883 (Julian) | ||
ƙasa |
Russian Empire (en) First Republic of Armenia (en) Armenian Soviet Socialist Republic (en) Tarayyar Amurka | ||
Ƙabila | Armenians (en) | ||
Mutuwa | Boston, 8 ga Maris, 1956 | ||
Makwanci |
Q110671899 Mausoleum of Drastamat Kanayan (en) | ||
Yanayin mutuwa | (cuta) | ||
Karatu | |||
Harsuna | Armenian (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | soja, ɗan siyasa da revolutionary (en) | ||
Aikin soja | |||
Fannin soja |
Armenian fedayees (en) Armenian Army (en) Armenian volunteer units (en) | ||
Digiri | Janar | ||
Ya faɗaci |
Yakin Duniya na I Caucasus campaign (en) Battle of Abaran (en) Turkish–Armenian War (en) Yakin Duniya na II Armenian-Tatar massacres 1905-1906 (en) Siege of Van (en) Georgian–Armenian War (en) Armenian–Azerbaijani war (en) | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Armenian Revolutionary Federation (en) |
An haifi Drastamat Kanayan a Iğdır, Surmalu, Daular Rasha ( Turkiyya ta yanzu ) a cikin shekarar 1884.
-
Khetcho (Khachadur Amiryan) tare da Dro (Drastamat Kanayan).
-
Mutum-Mutuminsa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.