Boston
Boston (lafazi: /boseton/) birni ne, da ke a jihar Massachusetts, a ƙasar Tarayyar Amurka. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 687,584 (dubu dari shida da tamanin da bakwai da dari bakwai da tamanin da huɗu). An gina birnin Boston a shekara ta 1630.
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Hotuna gyara sashe
-
Lambun Jama'a na Boston
-
Cocin Emmanuel, Boston
-
Dakin karatu na jama'a, Boston
-
Dakin taro na birnin Boston
-
Hasumiyar John Hancock, Boston
-
Downtown Boston skyline