Deborah Abiodun
Deborah Ajibola Abiodun, wacce aka fi sani da "Kante," 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta mata Na Najeriya wacce ke taka leda a matsayin 'yar wasan tsakiya. An haife tane a ranar 2 ga watan Nuwamba, 2003, kuma ta girma a Ibadan, Najeriya. [1]
Deborah Abiodun | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Jahar Ibadan, 2 Nuwamba, 2003 (21 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | central midfielder (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 60 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 167 cm |
Ta fara tafiyarta ta sana'a tare da Rivers Angels Kungiyar kwallan kafa a Gasar Firimiya ta mata ta Najeriya, kuma wasan Kwallon kafanta ya ja hankalin 'yan kallo, wanda ya haifar da cikakken tayin tallafi daga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Jami'ar Pittsburgh a Amurka. [1]
Kofin Duniya na 2023.
gyara sasheA shekara ta 2023, tana da shekaru 19, Abiodun ta fara buga gasar cin Kofin Duniya na Mata na FIFA a[2] Najeriya da Kanada. [3] Ta sami jan katin a lokacin dakatarwar bayan bita na VAR. Wannan ita ce jan katin farko na gasar cin Kofin Duniya na 2023.
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 Sanyaolu, Isaac (2023-07-22). "Deborah Abiodun – Nigeria | Player Profile". Futball Naija (in Turanci). Retrieved 2024-01-20. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name "auto" defined multiple times with different content - ↑ https://sportstar.thehindu.com/football/fifa-womens-world-cup/fifa-womens-world-cup-2023-first-red-card-nigeria-deborah-abiodun-ashley-lawrence-vs-canada-soccer-news/article67104676.ece
- ↑ "Nigeria's Deborah Abiodun handed first red card of FIFA Women's World Cup 2023". The Hindu. 23 July 2023.