Ɗan Adam

mutum wanda shine tsatson Adam
(an turo daga Dan'adam)

Dan'adam Muhimmin Jawabin da Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana game da Hakkokin Ƴan'adam a shekarar 1948. Gabatarwa Ganin cewa yanci da adalci da zaman lafiya ba za su samu ba a duniya, harsai in an amince da cewa: dukkan yan-adam suna da mutunci, kuma suna da hakkokin su kamar yadda kowa da kowa ke dashi, wadanda ba za a iya kwace musu ba, Ganin cewa ba abin da ya sa aka aikata abubuwa irin na lokacin jahiliyya wadanda ke tada hankalin duniya gaba-daya, illa rashin sanin hakkokin dan-adam da rena su. Ganin kuma cewa an bayyana cewa: muhimmin gurin da yan-adam suka sa gaba shi ne, bayan sun kubuta daga tsananin iko da wahala, kowa ya sami damar fadin raayinsa kuma ya sa rai ga abin da zuciyar sa ta saka masa, Ganin cewa ya kamata a kafa hukumomi wadanda za su kula da kiyayewa da hakkokin yan-adam, ta hanyar girka dokoki, domin kada tsananin iko da danniya su yi yawa har su kai mutane ga yin kara ko yin tawaye, Ganin cewa ya kamata a karfafa aminci tsakanin kasashe, Ganin cewa a cikin usular (takardar sharuda) alummu, kasashen duniya sun sake nuna amincewar su da muhimman hakkokin yan-adam, da mutuncinsu, da darajar da wadannan halittu suke da ita kuma a kan daidai-wa-daida ga namiji da mace, suka kuma dauki alkawalin yin kokari domin su kyautata wa yan-adam jin dadin rayuwa a cikin suna kara walawa.

Ɗan Adam
Human.jpg
Conservation status

Least Concern (en) Fassara (IUCN 3.1)
Scientific classification
KingdomAnimalia
PhylumChordata (en) Chordata
Classmammal (en) Mammalia
Orderprimate (en) Primates
DangiHominidae (en) Hominidae
GenusHomo (en) Homo
jinsi Homo sapiens
Linnaeus, 1758
Geographic distribution
Habitat-homo-sapiens.svg
General information
Movement bipedalism (en) Fassara
Pregnancy 280 rana
Tsatso human breast milk (en) Fassara, human skin (en) Fassara da head hair (en) Fassara
Kimanin bugun zuciya 70 beats per minute (en) Fassara
Audible frequency range 20 hertz (en) Fassara — 64 hertz (en) Fassara — 20,000 hertz (en) Fassara — 23 kilohertz (en) Fassara

ManazartaGyara

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.