Christy Onyenaturuchi Ucheibe (an haife ta 25 ga watan Disamba, 2000) ta kasan ce ƙwararriyar yar wasan ƙwallon ƙafa ta Nijeriya wacce take buga wasa a matsayin yar wasan tsakiya ta Benfica.[1]

Christy Ucheibe
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 25 Disamba 2000 (23 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Mata ta Najeriya 'yan kasa da shekaru 172016-201820
  Nigeria women's national under-20 football team (en) Fassara2018-30
Nasarawa Amazons (en) Fassara2018-2019
Assi IF (en) Fassara2019-2020241
S.L. Benfica (en) Fassara2020-484
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2022-131
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.7 m

Klub din gyara sashe

Ta taka leda a Nasarawa Amazons a kakar 2018.[2]

A cikin 14 Fabrairu 2020 ta sanya hannu kan Benfica kan yarjejeniyar shekaru uku da rabi.[1]

Ayyukan duniya gyara sashe

An zabi Ucheibe a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA U-17 na shekarar 2014 da kuma gasar cin kofin duniya ta mata ta mata ‘yan kasa da shekara 20 [3].A gasar da ta gabata ta buga wasanni uku daga farko.[4]

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 "Christy Ucheibe contratada!". www.slbenfica.pt (in Harshen Potugis). Retrieved 2020-02-15.
  2. "Rasheedat Ajibade tops Nigeria squad for U20 Women's World Cup". Goal.com. 26 July 2018. Retrieved 25 December 2018.
  3. "U-20 WWC: Falconets to depart Austria for France Thursday". Today NG. 1 August 2018. Retrieved 25 December 2018.
  4. "FIFA U-20 Women's World Cup France 2018 - Nigeria". FIFA.com. 1 August 2018. Archived from the original on 24 December 2018. Retrieved 25 December 2018.

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe

  • Christy Ucheibe at Soccerway