Christabel Ekeh
Christabel Ekeh (an Haife ta a ranar 16 ga watan Oktoba, 1990) 'yar wasan Ghana ce kuma abar koyi.[1] Ta yi fice a fina-finan Ghana da Najeriya sama da tamanin.[2]
Christabel Ekeh | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Accra, 16 Oktoba 1990 (34 shekaru) |
ƙasa | Ghana |
Karatu | |
Makaranta |
University of Ghana St. Mary's Secondary School (en) St Mary's Senior High School (en) |
Matakin karatu | Digiri |
Harsuna |
Turanci Yaren Akan |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo |
Muhimman ayyuka |
Potomanto College Girls (en) Stalemate (en) Sidechic Gang Peep (en) State of Emergency (en) Wrong Target. (en) Beautiful Ruins (en) 14 February (en) |
Kyaututtuka | |
IMDb | nm6205490 |
Sana'a
gyara sasheEkeh ta fara sana’arta a matsayin abae koyi (model) kuma ta halarci gasar kyau, Miss Malaika Ghana 2008 kuma ta samu matsayi na biyu.[3]
Aikin wasan kwaikwayo ta fara ne lokacin da ta fito a cikin fim ɗin 'yan mata na Kwaleji (Nigerian movie College Girls).[4]
Filmography
gyara sashe
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Christabel Ekeh". IMDb.
- ↑ "Christabel Ekeh". IMDb.
- ↑ "Christabel Ekeh". IMDb.
- ↑ "Christabel Ekeh". IMDb.
- ↑ "Christabel Ekeh". IMDb.