Chioma Grace Ubogagu (an haife ta ne a 10 ga watan Satumban, a shekara ta alif 1992A.C) ta kasan ce kuma ƙwararriyar 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce wadda take taka leda a matsayin 'yar wasan gaba na Real Madrid CF a cikin Spanish Primera División . Ta taba taka leda a Orlando Pride, Brisbane Roar, Houston Dash da Arsenal . Ubogagu ta buga wasan kwallon kafa na jami'ar Stanford kuma ta buga wasanni a lokacin da take matashiya a matakai daban-daban a Amurka, inda ta lashe Kofin Duniya na mata na U-20 a shekarar 2012 .

Chioma Ubogagu
Rayuwa
Haihuwa Landan, 10 Satumba 1992 (31 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Birtaniya
Karatu
Makaranta Coppell High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Stanford Cardinal women's soccer (en) Fassara-
  United States women's national under-20 association football team (en) Fassara2012-2012
  United States women's national under-23 soccer team (en) Fassara2014-2015
Arsenal W.F.C. (en) Fassara2015-2015146
Arsenal FC2015-2015146
Houston Dash (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.7 m

Tarihin Rayuwa da Aiki gyara sashe

Ubogagu an haife ta ne a Landan, inda iyayenta suke da zama, mahaifiyar ta Tina ma'aikaciyar jinya ce shi kuma mahaifinta Aloy ma'aikacin zamantakewar al'umma, dukkanin su 'yan Najeriya ne da suka ƙaura Landan don neman damar aiki. Tun tana shekara 3, iyayenta suka rabu inda hakan yass ta ƙaura tare da mahaifiyarta da babban yayanta zuwa Coppell, Texas a wani yanki a cikin Dallas – Fort Worth metroplex inda a nan ne ta fara harkar kwallon kafa bayan ta shiga kungiyar ƙwallon ƙafa ta D'Feeters.

Kungiyoyin da tayi Wasa gyara sashe

 
Chioma Ubogagu tana wasa don Girman Orlando a cikin 2017

'Arsenal Ladies, 2015 gyara sashe

Houston Dash, 2016 gyara sashe

Orlando Pride, 2017–2019 gyara sashe

Loan at Brisbane Roar gyara sashe

CD Tacón / Real Madrid, 2019 – yanzu gyara sashe

Wasanta a Mataki na Duniya gyara sashe

Saboda iyayenta da wurin haihuwarta, Ubogagu ta na da damar wakiltar Najeriya, Ingila ko Amurka. Ta zaɓi wakiltar Amurka a mataki na yarinta, inda ta bugawa ƙasar wasanni a mataki na 'yan ƙasa da shekaru 18, 20 kuma 23. A mataki na manyan 'yan wasa kuwa sai ta zaɓi wakiltar Ingila, ta hanyar karɓar tayin da aka mata a Oktoban 2018 kuma ta fara zama babbar fitacciya ƙasar Ingila ɗin ne a ranar 8 Nuwamban 2018.

'Yan Uwa da Dangi gyara sashe

 
Chioma Ubogagu
 
Chioma Ubogagu

Kakanta Austin Eneuke ya buga wa Najeriya da Tottenham Hotspur wasa . Ubogagu ta kasance masoyiyar Arsenal a duk sanda suke kallon wasan Arewacin London, duk da mahaifinta ya so rinjayarta da ta goyi bayan Tottenham.

Ƙididdigar Wasanni gyara sashe

Kulab gyara sashe

Kulab Lokaci League Kofi Nahiya Jimla
Rabuwa Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals
Arsenal 2015 FA WSL 1 14 6 5 1 - - 19 7
Houston Dash 2016 NWSL 15 1 - - - - 15 1
Orlando Pride 2017 NWSL 20 4 - - - - 20 4
2018 21 4 - - - - 21 4
2019 17 4 - - - - 17 4
Jimla 58 12 0 0 0 0 58 12
Brisbane Roar (rance) 2018–19 W-League 11 2 - - - - 11 2
Jimlar aiki 98 21 5 1 0 0 103 22

Nasorinta a duniya gyara sashe

Manyan Nasarorin ta a mataki na duniya da kwanan wata, wuri, abokan hamayya, ci, da sakamako na wasan
A'a Kwanan wata Wuri Kishiya Ci Sakamakon Gasa Ref.
1 8 Nuwamba 2018 BSFZ-Arena, Maria Enzersdorf, Ostiriya Template:Country data AUT</img>Template:Country data AUT 1 - 0 3-0 Abokai

Lambobin Yabo gyara sashe

Ingila

  • SheBelieves Cup : 2019

Bayanan kula gyara sashe

 

Manazarta gyara sashe

 

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe