Chinyere Igwe
Chinyere Emmanuel Igwe (an haife shi a 18 ga watan Satumba 1965) dan siyasa ne na jam'iyyar People's Democratic Party daga jihar Rivers, Nigeria. Shi ne kwamishinan raya birane na yanzu, bayan an rantsar da shi a ranar 18 ga Disamba shekarar 2015.[1] Haka kuma tsohon dan majalisar wakilan Najeriya ne daga Fatakwal II, daga 2007 zuwa 2011.[2][3]
Chinyere Igwe | |||||
---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - District: Port Harcourt II
6 ga Yuni, 2007 - | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Jihar rivers, 18 Satumba 1965 (59 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Harshen uwa | Harshen, Ibo | ||||
Karatu | |||||
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa |
Rivers State People's Democratic Party (en) Peoples Democratic Party |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Wike To Swear-In Commissioners, Today …Special Advisers, Tomorrow". The Tide. 18 December 2015. Retrieved 14 February 2016.
- ↑ "Hon. Chinyere Emmanuel Igwe". nassnig.org. Archived from the original on November 29, 2020. Retrieved 14 February 2016.
- ↑ "Chinyere Igwe Archives | Premium Times Nigeria" (in Turanci). Retrieved 2022-02-22.