Chika Okpala

Dan wasan barkwanci na Najeriya

Cif Chika OkpalaMFR (an haife shi 10 Yuni 1950) Mai wasan kwaikwayo ne na Najeriya . [1] san shi da Cif Zebrudaya sunan da ya samu daga matsayinsa na Cif Zeb rudaya a cikin jerin shirye-shiryen talabijin, New Masquerade, wanda aka watsa daga 1983 zuwa 1993.[2][3]

Chika Okpala
Rayuwa
Haihuwa 10 ga Yuni, 1950 (73 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Makaranta Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Enugu
Matakin karatu Digiri a kimiyya
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a cali-cali
Muhimman ayyuka New Masquerade (en) Fassara

Ilimi gyara sashe

Ya halarci makarantar sakandare ta Prince Memorial a Onitsha, wani birni a Jihar Anambra, kudu maso gabashin Najeriya, tsakanin 1964 da 1972. Daga ba ya sami digiri na farko na Kimiyya (B.Sc.) daga Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Enugu a shekarar 1996.[4]

ẹ== Hotunan fina-finai ==

Manazarta gyara sashe

  1. "How destiny brought Giringori and I together - Zebrudaya - Vanguard News". Vanguard News. Retrieved 8 February 2015.
  2. "Chief Zebrudaya Chika Okpala Studying Business Management At Age 64 - nigeriafilms.com". nigeriafilms.com. Archived from the original on 8 February 2015. Retrieved 8 February 2015.
  3. "PEOPLE THINK I'M AN ILLITERATE – Chika Okpala, aka Chief Zebrudaya". The Punch - Nigeria's Most Widely Read Newspaper. Archived from the original on 8 February 2015. Retrieved 8 February 2015.
  4. agboola. "Nobody can manage me - Zebrudaya". Weekly Trust. Archived from the original on 8 February 2015. Retrieved 8 February 2015.