Charles Egbu
Charles Egbu Masani ne na kasar Ingila kuma dan Najeriya ne mazaunin kasar.[1] An zabe shi a matsayin shugaban Jami'ar Leeds Trinity University, United Kingdom UK, Kuma zai shiga ofishi a ranar daya ga watan Nuwamba shekara ta dubu biyu da ashirin (1 Nuwamba 2020).[2][3] Kuma shi ne dan Afirka na farko da a ka taba zaba a matsayin shugaban Jami'a a kasar Ingila.[4][5]
Charles Egbu | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Birtaniya |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a |
Rayuwa da ilimi
gyara sasheAn haifi charles a jihar Lagos da ke Najeriya, Kuma ya tashi ne a jihar Anambra.
Ya samu degerin sa ta farko a fannin kididdigan kayan gine gine wato (quantity surveying) da sakama ko na farko (first class) a Jami'ar Leeds Metropolitan University UK da ke kasar Ingila.
Kwarewa
gyara sasheYa samu kwarewa na sama da shekaru 25 wajen aiki a manyan makarantu dake kasar Ingila UK, sannan ya koyar a manyan makarantu da ke cikin gida da kuma wajen kasar ta fannoni da dama.[6] Dadi da Kari, ya samu nasarar samo fiye da £25m kudin shiga wajen binciken ilimi daga kungiyoyi masu bada tallafi don habaka bincike na ilimi da ban da ban na duniya,sannan kuma ya wallafa littafai guda goma Sha biyu 12 da Kuma kasidu na ilimi guda dari uku 300 na (journals) da (conferences) preceedings, Wanda ya gabatar da su a mumbarin bage kolin ilimi da ban da ban.[7][8]
Manazarta
gyara sashe- ↑ http://cprms.com/en/team/view/professor-charles-egbu[permanent dead link]
- ↑ https://www.channelstv.com/2020/07/17/buhari-salutes-professor-charles-egbu-nigerian-named-vc-of-varsity-in-uk/amp/
- ↑ https://m.guardian.ng/appointments/uk-varsity-appoints-prof-charles-egbu-a-nigerian-as-vc/
- ↑ http://apanews.net/mobile/uneInterieure_EN.php?id=4942245[permanent dead link]
- ↑ https://refinedng.com/professor-charles-egbu/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-07-27. Retrieved 2020-08-26.
- ↑ https://www.omicsonline.org/editor-profile/Charles_Egbu/
- ↑ https://www.omicsonline.org/editor-profile/Charles_Egbu/