Caleb Mutfwang
Caleb Manasseh Mutfwang (an haife shi a ranar 12 ga watan Maris ɗin 1965) lauyan Najeriya ne kuma ɗan siyasa, wanda shine zaɓaɓɓen gwamnan jihar Filato.[1][2][3] Tsohon Shugaban Ƙaramar Hukumar Mangu ne a Jihar Filato.[4][5]
Caleb Mutfwang | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Shekarun haihuwa | 1965 |
Wurin haihuwa | Jahar pilato |
Harsuna | Turanci da Pidgin na Najeriya |
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya |
Muƙamin da ya riƙe | gwamnan jihar Filato |
Ɗan bangaren siyasa | Peoples Democratic Party |
Addini | Kiristanci |
Hair color (en) | black hair (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.channelstv.com/2023/03/20/pdps-mutfwang-beats-lalongs-candidate-declared-plateau-gov-elect/amp/
- ↑ https://dailypost.ng/2023/03/20/caleb-mutfwang-wins-plateau-guber-poll/
- ↑ https://punchng.com/breaking-pdps-mutfwang-wins-plateau-gov-election/
- ↑ https://sunnewsonline.com/decision-day-2023-those-who-will-be-governors/
- ↑ https://sunnewsonline.com/2023-ex-plateau-council-chairman-mutfwang-declares-for-lalongs-seat/