Boubacar Talatou (an haife shi a ranar 3 ga watan Disamban 1987 a Yamai ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Nijar. Yana buga wasan tsakiya ne a ƙungiyar Djoliba AC dake kasar Mali.[1]

Boubacar Talatou
Rayuwa
Haihuwa Niamey, 3 Disamba 1987 (36 shekaru)
ƙasa Nijar
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AS GNN (en) Fassara2007-2010
  Niger national football team (en) Fassara2010-250
AS Mangasport (en) Fassara2010-2011
Orlando Pirates FC2011-201210
Thanda Royal Zulu FC2012-2013
AS GNN (en) Fassara2013-2014
ASN Nigelec (en) Fassara2014-2016
C.R. Caála (en) Fassara2016-2016201
AS FAN Niamey (en) Fassara2016-2017
Remo Stars F.C. (en) Fassara2017-2017
AS FAN Niamey (en) Fassara2017-2018
Djoliba AC2019-2020
AS Douanes (Nijar)2020-2022
Katsina United F.C.2022-8
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 70 kg
Tsayi 175 cm

Sana'a kwallo gyara sashe

A baya Diego ya taka leda a AS FNIS, Gabon AS Mangasport da kuma Orlando Pirates na Afirka ta Kudu.

Ayyukan ƙasa da ƙasa gyara sashe

 
Boubacar Talatou

Ya kasance memba ne a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Niger, bayan da aka kira shi zuwa gasar cin kofin Afrika na 2012 da kuma gasar cin kofin Afrika na 2013.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Manazarta gyara sashe

Template:Niger Squad 2012 Africa Cup of Nations