AS Douanes (french: AssociationunSportive des Douanes de Niamey – hausa: Ƙungiyar wasanni ta Hukumar Kwastam ta Yamai) ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce ta Nijar da ke Yamai kuma jami’an ‘yan sandan haraji na gwamnati ne ke ɗaukar nauyinsu. Kafin kakar 2005 – 6 sun taka leda a cikin birnin Tillabéry, kuma sun fafatawa a babban gasar lig na ƙasa tun daga lokacin 2004, lokacin da aka haɓaka su daga sashin yanki na 2.[1] AS Douanes ta taɓa lashe gasar Nijar sau ɗaya amma bata taɓa lashe kofin gasar zakarun nijar ba.[2]

AS Douanes (Nijar)
ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Bayanai
Wasa ƙwallon ƙafa
Ƙasa Nijar
Gasar Gasar Super Ligue ta ƙasar (Niger)
Wurin gida Stade Général Seyni Kountché
tambarin Douanes

Kakar 2008

gyara sashe

AS Douanes ta ƙare a matsayi na uku a rukunin A na zagayen farko na gasar Firimiyar Nijar ta 2008. Sun kasa samun tikitin zuwa gasar zakarun ƙwallon Nijar, amma cikin sauki sun kaucewa wasan share fagen, ma'ana za su dawo kakar 2009.

Nasarorin da aka samu

gyara sashe
2013, 2015.
  • Kofin Niger : 2
2016, 2022.
2013, 2015.

Ayyukan a gasar CAF

gyara sashe
  • CAF Champions League : wasanni 1
2014 – zagayen farko
  • CAF Confederation Cup : wasanni 0

Manazarta

gyara sashe
  1. "Niger 2003". Archived from the original on 2008-10-08. Retrieved 2008-10-21.
  2. [1]
    [2] https://www.rsssf.org/tablesn/nigercuphist.html