Bimbo Manuel (an haife shi a ranar 30 ga watan Oktoba 1958)[1] ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya.[2][3][4] An zaɓe shi don Mafi kyawun ɗan wasan kwaikwayo a cikin rawar tallafi a 2013 Nollywood Movies Awards .

Bimbo Manuel at 2021 AMA Award 02
Bimbo Manuel
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 30 Oktoba 1958 (65 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta University of Port Harcourt (en) Fassara
Matakin karatu Bachelor of Arts (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Jarumi, ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin
Ayyanawa daga
IMDb nm2134954

Sana'a gyara sashe

Bimbo ya fito daga jihar Legas.[5] Bayan kammala karatunsa a Jami'ar Fatakwal da digiri a fannin wasan kwaikwayo, ya fara aikin talabijin a shekarar 1985 a matsayin mai watsa labarai a gidan rediyon jihar Ogun (OGBC). Daga baya ya koma gidan talabijin na jihar Ogun (OGTV)[6] kafin ya fara aikin wasan kwaikwayo tin a 1986 [5]

Fina-finan da aka zaba gyara sashe

Fina-finai gyara sashe

  • Tango with Me (2010)
  • Heroes & Zeros (2012)
  • Torn (2013)
  • Dazzling Mirage (2014)
  • Render to Caesar (2014)
  • October 1 (2014)
  • Heaven's Hell (2015)
  • Shijuwomi (2015)
  • 93 Days (2016)
  • Banana Island Ghost (2017)
  • Seven (2019)
  • Charge and Bail (2021)

Talabijin gyara sashe

  • Checkmate
  • Fuji House of Commotion
  • Tinsel
  • Castle and Castle
  • King of Boys: The Return of the King

Manazarta gyara sashe

  1. "Nollywood Actor Bimbo Manuel Marks 60th Birthday Today". Retrieved October 30, 2018.
  2. "Nollywood needs to produce more quality films –Bimbo Manuel". thenationonlineng.net. Retrieved 13 August 2014.
  3. "I was once paid N20 per show by NTA –Bimbo Manuel". dailyindependentnig.com. Archived from the original on 3 July 2014. Retrieved 13 August 2014.
  4. "Nadia vs Manuel in Zero to Hero". punchng.com. Archived from the original on 22 August 2012. Retrieved 13 August 2014.
  5. 5.0 5.1 "I have a good reputation-Bimbo Manuel". Nigerian Films. Archived from the original on December 24, 2014. Retrieved November 14, 2014.
  6. Segun Adebayo (May 19, 2013). "I count my success in my wife, children... —Bimbo Manuel". Nigerian Tribune. Archived from the original on December 14, 2014.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe