Mohammed Babagana Monguno tsohon hafsan Sojan Nijeriya ne, Manjo Janar kuma shine Babban Mai bayar da Shawara akan harkokin Tsaro a Nijeriya, An nada shi a matsayin tun daga watan Yuli ranar 13, shekara ta 2015. Kuma Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne yanada shi.[1] Janar Monguno yataba zama chief na Defence Intelligence Agency na Nijeriya daga watan Yuli 2009 zuwa Satumbar shekarar 2011.

Babagana Monguno
Chief of Defence Intelligence (en) Fassara

ga Yuli, 2009 - Satumba 2011
Rayuwa
Haihuwa Monguno, 1957 (66/67 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Tsaron Nijeriya
King's College, Lagos
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a hafsa
Digiri Janar
Babagana Monguno
Babagana Monguno
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. cite news|url=http://newsverge.com/buhari-sacks-service-chiefs-appoints-babagana-monguno-as-new-nsa-chief/ |title=Buhari sacks service chiefs, appoints Babagana Monguno as new NSA chief |publisher=newsverge.com |accessdate=2015-07-13 |deadurl=yes |archiveurl=https://web.archive.org/web/20150714000308/http://newsverge.com/buhari-sacks-service-chiefs-appoints-babagana-monguno-as-new-nsa-chief/ |archivedate=2015-07-14 |df=