Ayisat Yusuf-Aromire (an haife ta 6 Maris 1985)ta kasan ce ita ce ’yar kwallon kafa ta mata’ yar Najeriya da ta yi ritaya, yanzu tana zaune a Finland .[1]

Ayisat Yusuf
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 6 ga Maris, 1985 (39 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2002-2009
Delta Queens (en) Fassara2007-2010
NiceFutis (en) Fassara2007-20071
Rivers Angels F.C. (en) Fassara2010-2011
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.62 m

Yusuf ta taka leda a kungiyoyi da dama a Najeriya da Finland. Ta kasance memba na 'yan wasan Najeriya a gasar zakarun matan Afirka ta 2004, Kofin Duniya na Mata na 2007 da kuma Gasar Olympics ta bazara ta 2008 . yar wasan tana matukar san sha'awan kallan wasannin kwallan kafa da kuma bugawa.

Majiya gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Falcons Good For AWC Trophy-Ayisat". SportsDay Online. Retrieved 2013-04-10.[permanent dead link]