Mohammed Auwal Jatau ɗan siyasar Najeriya ne, wanda shine mataimakin gwamnan jihar Bauchi tun daga ranar 29 ga watan Mayun 2023.[Ana bukatan hujja] An taɓa zabar Jatau a zaben gwamnan jihar Bauchi a shekarar 2023, haka zalika da kwamishinan lafiya.[1]

Auwal Jatau
Deputy Governor of Bauchi State (en) Fassara

2023 -
Baba Tela
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

29 ga Janairu, 2020 -
District: Zaki
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

Rayuwa
Haihuwa Bauchi, 1968 (55/56 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Hausa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Manazarta

gyara sashe
  1. Ogunyemi, Ifedayo (25 January 2020). "BREAKING: PDP's Jatau wins Zaki House of Reps seat in Bauchi". Nigerian Tribune. Retrieved 10 September 2023.