Asuquo Ekpe

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Asuquo Ekpe, (Haihuwa: 1950 - Rasuwa: 2016 a Calabar) shi ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Nijeriya ne. Ya buga ma Ƙungiyar ƙwallon Ƙafar ƙasar Nijeriya wasa daga shekarar 1956 zuwa shekarar 1963.

Asuquo Ekpe
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, unknown value
ƙasa Najeriya
Mutuwa Calabar, 30 ga Janairu, 2016
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya-
 


30 ga Janairu, 2016

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.