Arthur Eze

Dan Najeriya mai fafutuka, dan agaji kuma dan siyasa

Arthur Eze ɗan kasuwa ne ɗan Najeriya[1] wanda shine Shugaba na Atlas Oranto Petroleum, babban kamfani mai zaman kansa da ke haƙo man fetur a Najeriya.[2]

Arthur Eze
babban mai gudanarwa

Rayuwa
Haihuwa Jahar Anambra, 27 Nuwamba, 1948 (75 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Tarihin Mutanen Ibo
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Makaranta Jami'ar Jihar California
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da ɗan kasuwa

Tarihin Rayuwa

gyara sashe

An haifi Arthur Eze a Kudu maso Gabashin Najeriya, a ranar 27 ga watan Nuwamba 1948.[ana buƙatar hujja] Yayan shi Igwe Robert Eze, shi ne sarkin Ukpo, wani gari a Dunukofia.[3][4]

A 1970, Eze ya yi karatu a makarantar St. Augustin Secondary School a Nkwere, Imo.[ana buƙatar hujja]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Giant in the tropic of Africa: Arthur Eze". Nigerian Tribune (in Turanci). Archived from the original on 2023-02-16.
  2. "Meet di Nigeria billionaire wey dey 'shake Anambra'". BBC News Pidgin. Archived from the original on 2023-02-16.
  3. "2023: Arthur Eze Under Fire over Comments against Obi's Chances". www.thisdaylive.com. Archived from the original on 2023-01-03.
  4. "Nigeria-France: Prince Arthur Eze sells land to TotalEnergies in Anambra". The Africa Report.com (in Turanci). 2021-11-24. Retrieved 2023-03-26.