Antonio Aliotta (An haife shi a ranar 18 ga watan Janairun 1881 kuma ya mutu a ranar 1 ga watan Fabrairu, 1964) ɗan falsafa ne ɗan Italiya.

Antonio Aliotta
Rayuwa
Haihuwa Palermo, 18 ga Janairu, 1881
ƙasa Italiya
Kingdom of Italy (en) Fassara
Mutuwa Napoli, 1 ga Faburairu, 1964
Karatu
Makaranta University of Florence (en) Fassara
Harsuna Italiyanci
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a mai falsafa
Employers University of Padua (en) Fassara
University of Naples Federico II (en) Fassara
Mamba Lincean Academy (en) Fassara
Academy of Sciences of Turin (en) Fassara

Farkon rayuwa da ilimi

gyara sashe

An haife shi ne a Palermo kuma yayi karatun falsafa a Jami'ar Florence, kuma ya kammala karatunsa a 1903. Aikinsa na farko ya kasance a cikin ilimin halayyar ɗan adam. A 1912, Aliotta yaci kyautar Paladin saboda aikin sa, La reazione idealistica contro la scienza[1].Ya zama farfesa a falsafar ƙa'ida a Jami'ar Padua daga 1913 zuwa 1919, sannan ya zama farfesa a Jami'ar Naples har zuwa 1951. [2]

Aliotta ya mutu a Naples.

Manazarta

gyara sashe
  1. Brown, Stuart C.; Collinson, Diané (1996). Robert Wilkinson (ed.). Biographical dictionary of twentieth-century philosophers. World Reference Series. Taylor & Francis. p. 18. ISBN 0-415-06043-5.
  2. Poli, Roberto (1997). In itinere: European cities and the birth of modern scientific philosophy. Poznań studies in the philosophy of the sciences and the humanities. 54. Rodopi. p. 197. ISBN 90-420-0201-8.