Napoli
Napoli birni ne, da ke a yankin Kampaniya, a ƙasar Italiya. Ita ce babban birnin ƙasar yankin Kampaniya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 4 434 136 (miliyan huɗu da dubu dari huɗu da talatin da huɗu da dari ɗaya da talatin da shida). An gina birnin Napoli a karni na bakwai kafin haifuwan annabi Issa.
Napoli | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Italiya | ||||
Region of Italy (en) | Campania (en) | ||||
Metropolitan city of Italy (en) | Metropolitan City of Naples (en) | ||||
Babban birnin |
Campania (en) Metropolitan City of Naples (en) Daular Sicily Kingdom of the Two Sicilies (en) Kingdom of Naples (en) Province of Naples (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 913,462 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 7,674.86 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Italiyanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 119.02 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Gulf of Naples (en) | ||||
Altitude (en) | 17 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Arzano (en) Casavatore (en) Casoria (en) Marano di Napoli (en) Melito di Napoli (en) Mugnano di Napoli (en) Pozzuoli (en) Quarto (en) San Giorgio a Cremano (en) San Sebastiano al Vesuvio (en) Volla (en) Casandrino (en) Portici (en) Cercola (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Neapolis (en) da Parthenope (en) | ||||
Muhimman sha'ani |
Siege of Naples (en) Siege of Naples (en) Siege of Naples (en) Siege of Naples (en) Siege of Naples (en) Siege of Naples (en) Siege of Naples (en) | ||||
Patron saint (en) | Januarius (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Naples City Council (en) | ||||
• Mayor of Naples (en) | Gaetano Manfredi (en) (18 Oktoba 2021) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 80121, 80122, 80123, 80124, 80125, 80126, 80127, 80128, 80129, 80131, 80132, 80133, 80134, 80135, 80136, 80137, 80138, 80139, 80141, 80142, 80143, 80144, 80145, 80146 da 80147 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 081 | ||||
ISTAT ID | 063049 | ||||
Italian cadastre code (municipality) (en) | F839 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | comune.napoli.it | ||||
Hotuna
gyara sashe-
Wurin shakatawa na Cassa Armonica, Napoli
-
Mergellina, via Caracciolo ca. 1865
-
Mergellina, via Caracciolo ca. 1865
-
Tashar Jirgin ruwa ta Napoli
-
Napoli